|
|
|
||||||
|
|||||||
|
Abubuwan dake ciki |
|
|
|
|
|
|
|
|
|
|
|
|
|
|
|
|
|
|
|
|
|
Links |
|
|
|
|
|
|
|
Sauran Abubuwa |
|
|
|
|
|
|
|
||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
![]() |
An kashe wani jakadan Iran a Iraki A ranar alhamis din nan ne data wuce aka harbe wani babban jami'in ofishin jakadancin kasar Iran wanda ke Bagdada a lokacin da yake kokarin zuwa ofishin sa a can Bagdad din. Wannan al'amari dai yazo ne bayan kwana daya da shelanta taimakawan da Iran din zata yi wajen kawo sulhu a Iraki. |
|||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
|
||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
![]() |
Mallam Zakzaky zai fita wa'azi.
Mallam Ibrahim Yaqub El-Zakzaky ke nan yayin daya ke fitowa daga gidan sa domin ganawa da da zai yi da yan uwa maza da mata wadanda suka taru a can Fudiyya centre sun jiran karantarwar da aka saba yi sati sati. |
|||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
|
||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
|
|||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||